Advertisement
*AHLUL QUR'AN TV**ASSALAMUALAIKUM WA RAHMATULLAH WA BARAKATUH🤝🤝🤝*
Ƴan'uwa (Huffaz) Ma'abota *Alqu'ani* muna gaisuwa da yi wa kowa Fatan Alkhairi.
A madadin wannan Kungiya Mai suna a sama. Tana farin cikin sanar da ku wani Gagarumin aikin Alkhairi da take shiryawa Na yaumul Qurra’i wanda za'a gudanar bayan Sallah na *Azumi* idan *Allah* Ya kaimu da lafiya.
Sannan kowanne daga cikinmu ya/ta san irin wannan aiki yana bukatar taimako ta kowane ɓangare musamman abin da ya shafi kuɗi.
Domin Tallafawa za'a iya turo da taimako ta wannan Account da ke Kasa👇👇👇
8100614502
Musa baba Ahmad
OPay
.......................
Allah Ya ba da ikon Taimakawa Ameeeen
Sign
Mngt
Advertisement
Event Venue & Nearby Stays
Gombe State, Government House GRA Road, Pantami, Gombe State.,Gombe, Gombe State, Jos, Nigeria