Advertisement
Dan Jahar Yobe ne ya lashe Gasar karatun Alqur'ani mai girma da kungiyar JIBWIS NATIONAL HEADQUARTERS JOS ta gabatar @kano kuma aka kammalata jiya (05/01/2025) Inda kuma dan Jahar Bauchi ya zamanto na biyu Allah ya sanya albarka a cikin karatun su amin
Advertisement
Event Venue & Nearby Stays
Yelwa, Bauchi, Bauchi, Jos, Nigeria