Advertisement
GAYYATA TA MUSAMMAN!Lajnatu Ahlil Darikatu Wal Ahbab na farin cikin gayyatar ’yan’uwa Musulmi da daukacin al’umma zuwa Gagarumin Taron Bude Katafaren Gidan Tijjaniyya, wanda aka tanada tare da muhimman kayayyakin more ilimi da gudanarwa kamar haka:
1. Modern International Library
2. Modern Conference Hall
3. Board Room
Shirin taron zai gudana kamar haka:
📅 Rana: Asabar, 14/02/2026
📍 Wuri: Lamba E16, Titin Abdulsalami, kusa da Kotun Majistare, Kasuwan Nama, Jos
⏰ Lokaci: Karfe 10:00 na safe
Muna fatan samun halartar ku domin albarkar wannan tarihi mai muhimmanci.
Allah Ya ba mu ikon halarta, Amin.
Sanarwa daga:
Lajna Media Team
📆 10/02/2026
Advertisement
Event Venue
Wuse II, Abuja, Nigeria
Tickets
Concerts, fests, parties, meetups - all the happenings, one place.

