NIGERIA Vs IRAN

Mon, 01 Jun, 2026 at 05:00 am UTC+01:00

Fagge | Minna

IHSAN TV
Publisher/HostIHSAN TV
NIGERIA Vs IRAN
Advertisement
Najeriya zata fafata da kasahen Iran da Jordan a gasar kasashe Hudu
Zakaran gasar nahiyar Afirka na kwallon kafa AFCON har karo Uku Super Eagles ta Najeriya zata fafata a gasar kasashe Hudu ta Gayyata wato Four Nation Invitational Tournament a birnin Amman na kasar Jordan.
Ta cikin wata sanarwa da sashen yada labaran hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta fitar Super Eagles zata fara buga wasa da Iran a ranar Jumma'a 27 ga Maris 2026, a filin wasa na Kasa da kasa na Amman mai cin mutane 17,000.
Haka zalika Jordan da Costa Rica zasu barje gumi a dai ranar a filin wasa na Sarki Abdullah shima a Amman dake daukar 'yan kallo 62,000.
Sai a Ranar Talata 31 ga Maris Jordan zata buga wasa da Najeriya a filin wasa na Kasa da kasa na Amman ya yinda Costa Rica zata fafata Iran.

#kannywoodstyle #viralreelschallenge2025viralreelschallengejaiviralreelschallengeviralreelschallenge #Arewariddimopenversechallenge #kanoodleshakechallenge #kwankwasiyyareporterschallenge #PDPNationalConvention2025 #NuhuAmanarNuhu #labarinatunabaya #kwankwasiyyakn #facebookreelsviralviralシfypシ゚
Advertisement

Event Venue

Fagge, Kano, Nigeria, Minna

Tickets

Icon
Concerts, fests, parties, meetups - all the happenings, one place.

Ask AI if this event suits you:

More Events in Minna

Hala Madrid \ud83e\udd70\ud83d\udcaa
Mon, 01 Jun at 08:00 am Hala Madrid 🥰💪

Fagge

Suleiman Sadeeq Abubakar
Tue, 16 Jun at 08:00 am Suleiman Sadeeq Abubakar

FCT Abuja

Minna is Happening!

Never miss your favorite happenings again!

Explore Minna Events