MURNAR CIKA SHEKARA TAKWAS DA FARAWA πŸ˜ŠπŸ™

Sun, 08 Feb, 2026 at 12:00 am UTC+01:00

Iddo, Lagos, Nigeria | Lagos

Gyara aurenki Yar uwa
Publisher/HostGyara aurenki Yar uwa
MURNAR CIKA SHEKARA TAKWAS DA FARAWA \ud83d\ude0a\ud83d\ude4f
Advertisement
MURNAR CIKA SHEKARA TAKWAS DA FARAWA 8th ANNIVERSARY.
Shekaru bakwai da suka wuce muka fara abu kamar wasa da yawa suna ganin inaa ai Nasmatu Muhammad ta yi yaranta da yawa ga wannan kasuwancin. Yanayin shi da zurfin ilimin da ake bukata gareshi duk ta yi kankanta. Na toshe kunnuwa na ga maganganun su da zan fara na ce Bismillahirrahmanirrahim. Na tsuduma da karfin hali. Da dan ilimi da sanin kayan da nake da shi kasancewar Sana'ar ta gida ce na saba ganin yadda ake yi sai na dora. Ni fa kawai na zamanantar da Sana'ar ne da na ce a Media zan yi tawa. Ai kuwa kamar wasa dama an ce kana iya samun kwarewa a kan abin da kake son yi sama ga abin da zaka karanta amma baka da sha'awa ta yin shi. Kasuwanci dai gashi nan Allah ya sa albarka. Daidai gwargwado cikin Nigeria babu jihar da ban taba aika kayana ba kudanci da arewacin ta. Haka ma wasu daga cikin kasashen wajen ta. Wannan abin farin ciki ne da ba zan iya misalta muku yadda ni nake jin shi ba. Ina yi wannan bayanin ne duka saboda yau nake cika shekaru 8 cif cif da fara wannan Sana'ar. Godiya da yabo sun tabbata ga Allah. In dai kin taba sayen magungunan Garkuwar Mata Nasmat kika ji dadin aikin su zo ki min bayani ta nan. Kuma ki yi ma cibiyar addu'a da murnar cika shekara takwas da kafuwa. Kamar kullum dai ni burina shi ne ko wace Matar aure ta yi farin ciki a gidan aurenta. πŸ˜ŠπŸ™
Garkuwar Mata Nasmat taku ce. πŸ‘
Advertisement

Event Venue & Nearby Stays

Iddo, Lagos, Nigeria

Icon
Concerts, fests, parties, meetups - all the happenings, one place.

Discover more events by tags:

Entrepreneurship in LagosBusiness in Lagos

Ask AI if this event suits you:

More Events in Lagos

EGOSA 2026 Biennial Conference
Sat, 07 Feb at 10:00 am EGOSA 2026 Biennial Conference

Epe Lagos

Rejuvenate
Sat, 07 Feb at 02:00 pm Rejuvenate

Federal Palace Hotel, Victoria Island-Lagos

The Dwelling \u2014 Lagos with Seyi Alesh
Sat, 07 Feb at 03:00 pm The Dwelling β€” Lagos with Seyi Alesh

116 T. F. Kuboye Rd

Family Meeting II : A Constant Practice
Sat, 07 Feb at 03:00 pm Family Meeting II : A Constant Practice

Lianna Foundation& Gallery (LFG)

Product Design x Tech Sales - Designing Products People Actually Buy
Sat, 07 Feb at 04:00 pm Product Design x Tech Sales - Designing Products People Actually Buy

Cafe One Lekki, Admiralty Way

My Liquid Hub Story Launch
Sat, 07 Feb at 06:00 pm My Liquid Hub Story Launch

LH PrivΓ© dining Room

MMU Emphasis Sunday
Sun, 08 Feb at 08:00 am MMU Emphasis Sunday

1, First Baptist Church Street, Oremeji, Shasha, Lagos.

Child dedication
Sun, 08 Feb at 09:00 am Child dedication

Morogbo, Badagry

IT'S YOUR TURN TO BE CELEBRATED
Sun, 08 Feb at 10:00 am IT'S YOUR TURN TO BE CELEBRATED

37, Ntabo Road, Sango Otta, Oke Ogun, Nigeria

Blockchain summit to make it Big in Crypto
Sun, 08 Feb at 03:00 pm Blockchain summit to make it Big in Crypto

Heart & Flower Events Centre

Sunday Evening Youth Fellowship \ud83d\udd25 Lagos (Every 2nd Sunday) 5pm
Sun, 08 Feb at 05:00 pm Sunday Evening Youth Fellowship πŸ”₯ Lagos (Every 2nd Sunday) 5pm

Encouragers International Charity Organization

ART FOR ECONOMIC DEVELOPMENT
Sun, 08 Feb at 06:00 pm ART FOR ECONOMIC DEVELOPMENT

Integration Art Palace Nigeria

Lagos is Happening!

Never miss your favorite happenings again!

Explore Lagos Events