Advertisement
AL-HAYAT MUBEEN TRAVEL AND LOGISTICS LTD, Nayi muku Fatan Alkhairi Dafatan kowa Yana cikin koshin lapia, a wannan Rana ta yau 1 GA watan MUHARRAM Wanda yayi dai dai da HIJIRA TA 1447 MILADIYYA,Muna fatan Ubangiji ya Sadamu Da Duk Alkhairan da suke cikin wannan Shekara, ya Kuma Yafe mana zunuban mu na Shekaran Baya, Allah yasa muyi Kyakykyawan Karshe ya kuma sa Aljannah Firdausu makomar mu🙏.
Advertisement
Event Venue
Wuse II, Abuja, Nigeria
Tickets
Concerts, fests, parties, meetups - all the happenings, one place.




