Advertisement
Assalamu alaikum. Wannan tarone daya gudana yau Asabar 12/07/2025 don horar da matasa wanda kungiyar matasan Kakaki (Kakaki Youth Forum) ta shirya da hadin gwuiwar JOBBERMAN da MASTERCARD FOUNDATION.
Taron ya ilmantar da zaburar da mahalarta kan kananun dubaru/fasaha da Kuma muhimmancin yarda da Kai wajen fuskantar kalubalen rayuwa.
Bayan kammala zaman, duk mahalarta taron sun karbi shahada (certificate).
Advertisement
Event Venue & Nearby Stays
Samaru, Kaduna, Nigeria, Zaria, Nigeria, Minna