AL'AHAD MULTI MEDIA

Sun, 02 Aug, 2026 at 12:00 am UTC+01:00

Wuse II, Abuja | Abuja

Al'ahad MULTI MEDIA
Publisher/HostAl'ahad MULTI MEDIA
AL'AHAD MULTI MEDIA
Advertisement
SANARWA TA MUSAMMAN

(AL'AHAD MULTI MEDIA)
Assalamu alaikum
wrhmtullah
Amadadin Wannan Kafa ta AL'AHAD ONLINE TV muna Sanardar Al'ummah Musamman masu Bibiyar shire shiren mu Cewa Mun Chanja Wannan suna zuwa (AL'AHAD MULTI MEDIA).
Munyi Wannan ne Domin Kara karfafa Ayukkan mu Na yada ingantattun Labarai Dama da kuma Sauran Shire shiren mu.
Muna Fatan zaku Cigaba da bibiyar Wannan kafa tamu da kuma karin neman Gudunmawar Ku ta Adduah a koda yaushe.
Muna maku fatan Alkhairi akoda yaushe.
Daga karshe muna Neman ADDU'OIN KU Domin karin Samun Nasarar Wannan Aikin Namu.
Allah yakara Mana Jagora ya kuma bamu zaman Lafiya da yalwar Arziki a kasar mu Nigeria dama Duniya baki daya.
AMEEN
Anas Yau Gusau CEO AL'AHAD MULTI MEDIA
8/02/2026
07039818733
Advertisement

Event Venue

Wuse II, Abuja, Nigeria

Tickets

Icon
Concerts, fests, parties, meetups - all the happenings, one place.

Ask AI if this event suits you:

More Events in Abuja

August meeting
Sat, 01 Aug at 12:00 am August meeting

Nyanya, Abuja, FCT

Trending
Sat, 01 Aug at 12:00 am Trending

Wuse II, Abuja

DAN ISAN GUSAU AWARENESS FORUM
Sat, 01 Aug at 08:00 am DAN ISAN GUSAU AWARENESS FORUM

Wuse II, Abuja

NGJCE
Mon, 03 Aug at 12:00 am NGJCE

Wuse II, Abuja

vitamin c supplement
Thu, 06 Aug at 08:00 am vitamin c supplement

Federal capital teritory, Abuja, Nigeria

TRADE NIGERIA 2026
Thu, 06 Aug at 11:00 am TRADE NIGERIA 2026

Federal Capital Territory

Rademene Rajuno Tips for Men\u2019s Mental Health Care.
Fri, 07 Aug at 12:00 am Rademene Rajuno Tips for Men’s Mental Health Care.

Garki I, Abuja

Pre-Registration Africa Real Estate Masterclass 2026 , Abuja
Fri, 07 Aug at 09:00 am Pre-Registration Africa Real Estate Masterclass 2026 , Abuja

Novare Central

Abuja
Sat, 08 Aug at 08:32 am Abuja

Katampe, Abuja

Abuja is Happening!

Never miss your favorite happenings again!

Explore Abuja Events