Advertisement
Da Lilan da Yasa Ba'a Samun Ciniki a Online Business Daga August Zuwa October Ga dabarun yadda zaka iya amfani a wannan lokacin da kasuwa ke sanyi (August–October) ka maida shi damar samun customers.
1. Ka yi amfani da Price Strategy
Ka rage farashi ka yi special discount
Ka saka Buy 2 get 1 free ko Free delivery
Mutane suna son ganin dama musamman a lokacin da ba su da kuɗi sosai.
2. Ka jawo su da Promo
Ka ƙirƙiri small packages masu arha da saukin saya.
Misali, idan kana saida kaya masu tsada ka kawo ƙarami wanda kowa zai iya siya.
3. Ka ƙarfafa Online Marketing
Wannan lokacin mutane basa fita sosai saboda damina.
Ka mayar da hankali kan Facebook, WhatsApp, Instagram domin ka jawo su daga gida.
Ka yi amfani da short videos & pictures masu kayatarwa.
4. Ka gina Relationship da Customers
Wannan lokacin ba wai kawai siyarwa ba amma ka mai da hankali wajen girmama su tambayar ra’ayinsu yi musu godiya.
Ka tuna idan sun ji daɗi a wannan lokaci su ne za su dawo da yawa lokacin hayaniya (November–December).
5. Ka yi Preparation don Peak Season
Ka tattara sunayen customers a contact list.
Ka riga ka shirya kayan da za ka fitar a lokacin ciniki mai yawa (Christmas, New Year, da weddings).
6. Ka yi Creative Marketing
Ka shirya giveaway ko quiz a social media, wanda zai ja hankalin mutane.
Ko ka haɗa da wasu abokai ka yi collaboration promo
From Expert Business Consultant ( BURHAN )
Whatsapp number 07067500697
#businessinnigeria
#entrepreneurshipinnigeria
#nigerianentrepreneur
#startupnigeria
#naijabusiness
#nigerianbusiness
#naijaentrepreneur
#naijastartups
Advertisement
Event Venue & Nearby Stays
Kano State, Kano, Nigeria, Meals and More, State Rd, Fagge, Nigeria, Minna