CIGIYA: Wannan Matashiyar yarinya mai suna Khadija ɗiyan Malam Bello Wamba Kontagora

Wed, 01 Apr, 2026 at 12:00 am UTC+01:00

Agodi, Ibadan | Ibadan

Musa chuna
Publisher/HostMusa chuna
CIGIYA: Wannan Matashiyar yarinya mai suna Khadija \u0257iyan Malam Bello Wamba Kontagora
Advertisement
CIGIYA: Wannan Matashiyar yarinya mai suna Khadija ɗiyan Malam Bello Wamba Kontagora ce, kuma ɗalibace a makarantar UBE Model Kontagora ajin SSS2. Unguwarsu, Bayan sabuwar kasuwa ƙofar Arewa, Kontagora take da zama wato gidan mahaifinta. Ta fita gida jiya Lahadi 04/01/2026 da safe da ƙunshin kaya da Klin da nufin za ta je gidan yayarta yin wankin kayan. Har yanzu ba a gan ta ba kuma tana da kuɗi a tare da ita. Tana fama da lalurar jinnu. Duk wanda Allah yasa ya ganta yana iya kawo ta Kontagora gidan Sarki ko wurin ƴan sanda ko a tuntubi wannan lamba: +2348062615292.
Advertisement

Event Venue & Nearby Stays

Agodi, Ibadan, Nigeria

Icon
Concerts, fests, parties, meetups - all the happenings, one place.

Discover more events by tags:

Education in Ibadan

Ask AI if this event suits you:

More Events in Ibadan

Word Keepers' Conference
Sat, 04 Apr at 05:00 pm Word Keepers' Conference

True Tree Assembly -TTA

Special Anthem on 2025 Easter Sunday
Sun, 05 Apr at 12:00 am Special Anthem on 2025 Easter Sunday

9, Osinubi Street,, Ijebu Ode, Nigeria 234037

Annual Truth & Covenant Remembrance Convention, 2026
Thu, 09 Apr at 05:00 pm Annual Truth & Covenant Remembrance Convention, 2026

Firstfruits Christian Church of God & Ministry

Bojuri Olalekan 20 years Anniversary in broadcasting
Sun, 12 Apr at 08:00 am Bojuri Olalekan 20 years Anniversary in broadcasting

The Dove Excellent Events Centre

Jogodo
Thu, 16 Apr at 04:50 am Jogodo

Ibadan,sango

Ibadan Travel & Tourism Expo (ITTE) 2026 \u2013 3rd Edition
Tue, 21 Apr at 10:00 am Ibadan Travel & Tourism Expo (ITTE) 2026 – 3rd Edition

International Conference Centre, University of Ibadan

Ibadan is Happening!

Never miss your favorite happenings again!

Explore Ibadan Events